2 Timoti 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Saboda haka nake jure kome saboda zaɓaɓɓu, domin su ma su sami ceton da yake cikin Kiristi Yesu, tare da madawwamiyar ɗaukaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Don haka nake jure kome saboda zaɓaɓɓu, domin su ma su sami ceton nan da yake samuwa ta wurin Almasihu, a game da madawwamiyar ɗaukaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |