2 Timoti 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Zuwa ga Timoti, ƙaunataccen ɗana. Alheri, jinƙai da salama daga Allah Uba da kuma Kiristi Yesu Ubangijinmu, su kasance tare da kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 zuwa ga Timoti ƙaunataccen ɗana. Alheri, da jinƙai, da salama na Allah Uba, da na Almasihu Yesu Ubangijinmu su tabbata a gare ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |