2 Timoti 1:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Bari Ubangiji yă yi wa iyalin Onesiforus jinƙai, domin sau da dama yakan wartsakar da ni, bai kuma ji kunyar sarƙoƙina ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Ubangiji yă yi wa iyalin Onisifaras jinƙai, don sau da yawa yake sanyaya mini zuciya, bai kuwa ji kunyar ɗaurina da aka yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |