2 Tessalonikawa 3:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 ba mu kuwa ci abincin kowa ba tare da ba mu biya ba. A maimakon haka, mun yi aiki dare da rana, muna fama muna wahala kuma don kada mu nawaita wa waninku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 ba mu kuwa ci abincin kowa a banza ba, sai dai mun sha wahala da fama, muna aiki dare da rana, don kada mu nawaita wa kowane ɗayanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |