2 Tessalonikawa 2:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 kada ku yi saurin jijjiguwa ko kuwa hankalinku yă tashi ta wurin wani annabci, rahoto ko wasiƙar da an ce daga wurinmu ne, cewa ranar Ubangiji ta riga ta zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 kada ku yi saurin jijiguwa a zukatanku, ko kuwa hankalinku yă tashi, saboda faɗar wani ruhu, ko wani jawabi, ko wata wasiƙa a kan cewa daga gare mu suke, cewa ranar Ubangiji ta zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |