2 Tarihi 9:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Abin farin ciki ne ga mutanenka! Abin farin ciki ne ga fadawanka, waɗanda suke cin gaba da tsayawa a gabanka suna kuma jin hikimarka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Masu farin ciki ne mutanenka, da barorinka waɗanda suke yi maka hidima kullayaumin, gama kullum suna jin hikimarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |