2 Tarihi 9:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Shekara, shekara, duk wanda ya zo wurinsa yakan kawo kyauta, kayayyakin azurfa da na zinariya, da riguna, makamai da kayan yaji, da dawakai da kuma alfadarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Kowannensu yakan kawo masa kyautai na kayayyakin azurfa, da na zinariya, da riguna, da turare, da kayan yaji, da dawakai, da alfadarai, masu yawan gaske a kowace shekara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |