2 Tarihi 9:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Kujerar tana da matakalai shida, da wurin sa ƙafa na zinariya haɗe da ita. A kowane gefen wurin zama, akwai wurin ajiye hannu, da zaki tsaye kusa da kowannensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Gadon sarautar yana da matakai da 'yar kujerar zinariya ta ɗora ƙafa haɗe da gadon. A kowane gefen gadon an yi wurin ɗora hannu, akwai kuma siffar zaki a tsaye kusa da kowane wurin ɗora hannun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |