2 Tarihi 9:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ya kuma yi ƙanana garkuwoyi zinariya ɗari uku, da bekas ɗari uku na zinariya a kowanne. Sarki ya sa su a cikin Fadan da ake kira Kurmin Lebanon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Ya kuma ƙera garkuwa ɗari uku ƙanana na zinariya, kowace garkuwa nauyinta shekel ɗari uku ne. Sarki fa ya ajiye su a gidan da aka gina da katakai daga Lebanon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |