2 Tarihi 7:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Ko da yake wannan haikali yanzu mai girma ne, dukan wanda ya wuce zai kaɗa kai yă ce, ‘Me ya sa Ubangiji ya yi irin wannan abu ga wannan ƙasa da kuma ga wannan haikali?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 “Haikali kuwa, wanda aka ɗaukaka, duk mai wucewa zai yi mamaki ya ce, ‘Me ya sa Ubangiji ya yi wa wannan ƙasa da wannan Haikali haka?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |