2 Tarihi 5:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’an nan firistoci suka kawo akwatin alkawarin Ubangiji zuwa wurinsa a ciki cikin wuri mai tsarki na haikali, Wuri Mafi Tsarki, suka sa shi ƙarƙashin fikafikan kerubobin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sa'an nan firistoci suka shigar da akwatin alkawari na Ubangiji a wurinsa, wato a Wuri Mafi Tsarki na cikin Haikalin, a ƙarƙashin fikafikan kerubobi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |