2 Tarihi 4:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ya yi tebur goma ya kuma sa su cikin haikalin, biyar a gefen kudu, biyar kuma a gefen arewa. Ya kuma yi kwanonin yayyafawa guda ɗari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ya kuma yi tebur goma, ya ajiye a cikin Haikalin, biyar a dama, biyar kuma a hagu. Ya kuma yi kwanonin zinariya guda ɗari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |