2 Tarihi 32:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Sauran ayyukan mulkin Hezekiya da kuma kyawawa ayyukansa, suna a rubuce a cikin wahayin annabi Ishaya ɗan Amoz, a cikin littafin sarakunan Yahuda da Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Sauran ayyukan Hezekiya da kyawawan ayyukansa, ga shi, an rubuta su a wahayin annabi Ishaya ɗan Amoz, a littafin sarakunan Yahuza da na Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |