2 Tarihi 32:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Ta haka Ubangiji ya ceci Hezekiya da mutanen Urushalima daga hannun Sennakerib sarkin Assuriya da kuma daga hannun dukan sauran. Ya magance su a kowane gefe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Ta haka Ubangiji ya ceci Hezekiya da mazaunan Urushalima daga hannun Sennakerib Sarkin Assuriya, daga kuma hannun dukan maƙiyansa, ya hutar da su ta kowace fuska. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |