2 Tarihi 27:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Yotam ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a Birnin Dawuda. Sai Ahaz ɗansa ya gāje shi a matsayin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Sai Yotam ya rasu, suka binne shi a birnin Dawuda. Ahaz ɗansa ya gāji gadon sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |