2 Tarihi 27:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sauran ayyuka a mulkin Yotam, haɗe da dukan yaƙe-yaƙensa da waɗansu abubuwan da ya yi, suna a rubuce a littafin sarakunan Isra’ila da na Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sauran ayyukan Yotam, da dukan yaƙe-yaƙensa da al'amuransa, an rubuta su a littafin sarakunan Isra'ila da na Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |