2 Tarihi 26:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Uzziya yana da shekara goma sha shida sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu. Sunan mahaifiyarsa Yekoliya ce; ita daga Urushalima ce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Azariya yana da shekara goma sha shida sa'ad da ya ci sarauta. Ya kuwa yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu, sunan tsohuwarsa Yekoliya ta Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |