2 Tarihi 26:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Uzziya ya huta da kakanninsa aka kuma binne shi kusa da su a fili don binnewar da take ta sarakuna, domin mutane sun ce, “Yana da kuturta.” Sai Yotam ɗansa ya gāje shi a matsayin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Azariya ya rasu, suka binne shi tare da kakanninsa a hurumin sarakuna, gama suka ce, “Shi kuturu ne.” Sai Yotam ɗansa ya gāji gadon sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |