2 Tarihi 24:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Mutanen da suke lura da aikin natsattsu ne, kuma gyare-gyaren suka ci gaba a ƙarƙashinsu. Suka sāke gina haikalin Allah bisa ga ainihin fasalinsa suka ƙara masa ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Sai ma'aikatan da aka sa su yi aikin, suka yi aiki sosai, suka tafiyar da gyaran, suka gyara Haikalin Ubangiji, ƙarfinsa ya koma kamar yadda yake dā. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |