2 Tarihi 24:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Yowash yana da shekara goma sha bakwai sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi sarauta a Urushalima shekara arba’in. Sunan mahaifiyarsa Zibiya ce; ita daga Beyersheba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Yowash yana da shekara bakwai sa'ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi shekara arba'in yana mulki a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Zibiya, daga Biyer-sheba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |