2 Tarihi 21:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Saboda haka Yehoram ya tafi can tare da shugabannin sojojinsa da kuma dukan keken yaƙinsa. Mutanen Edom suka kewaye shi da shugabannin keken yaƙinsa, amma ya tashi ya fatattaki su da dare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Sai Yoram ya wuce, shi da shugabannin sojojinsa tare da dukan karusansa. Sai ya tashi da dare ya fatattaki Edomawa waɗanda suka kewaye shi, shi da shugabannin karusansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |