2 Tarihi 21:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya yi tafiya a hanyoyin sarakunan Isra’ila, kamar yadda gidan Ahab ta yi, gama ya auri ’yar Ahab. Ya aikata mugayen ayyuka a idon Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ya yi yadda sarakunan Isra'ila suka yi, kamar yadda gidan Ahab ya yi, gama matarsa 'yar Ahab ce. Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |