2 Tarihi 21:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Yehoram yana da shekara talatin da biyu sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara takwas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Yoram yana da shekara talatin da biyu sa'ad da ya hau gadon sarauta, ya kuwa yi mulki a Urushalima shekara takwas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |