2 Tarihi 20:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Sun yi zama a cikinta suka kuma yi gina wuri mai tsarki a cikinta domin Sunanka cewa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Suka kuwa zauna a cikinta, suka gina Wuri Mai Tsarki saboda sunanka cewa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Yanzu ina shirin ginin haikali domin Sunan Ubangiji Allahna, in kuma keɓe shi gare shi don ƙona turare mai ƙanshi a gabansa, don kuma ajiyar burodi mai tsarki kullum, da kuma don miƙa hadayun ƙonawa kowace safiya, kowace yamma, da a Asabbatai da Sababbin Wata, da kuma a ƙayyadaddun bukukkuwan Ubangiji Allahnmu. Wannan dawwammamiyar farilla ce don Isra’ila.