2 Tarihi 18:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 To, fa, Zedekiya ɗan Kena’ana ya yi ƙahonin ƙarfe, ya kuma furta, “Ga abin da Ubangiji ya ce, ‘Da waɗannan za ka sassoki Arameyawa sai sun hallaka.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sai Zadakiya ɗan Kena'ana ya yi ƙahonin ƙarfe, ya ce, “Ga abin da Ubangiji ya ce, ‘Da waɗannan za ka sassoki Suriyawa har su hallaka!’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |