2 Tarihi 17:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Ubangiji ya kafa mulkin a ƙarƙashin ikonsa; dukan Yahuda kuwa suka kawo kyautai wa Yehoshafat, ta haka ya yi arziki sosai da kuma girma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Saboda haka ne Ubangiji ya ba shi ikon riƙon wannan mulki. Yahuza duka kuwa ta kawo wa Yehoshafat haraji, ya kuwa zama riƙaƙƙen mai dukiya, wanda kuma ake girmamawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |