2 Tarihi 17:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Yehoshafat ɗansa ya gāje shi a matsayin sarki ya kuma kahu sosai gāba da Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Yehoshafat ɗansa kuwa ya gāji gadon sarautarsa, ya kahu sosai gāba da Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |