2 Tarihi 14:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Zera mutumin Kush ya taka ya fita don yă yaƙe su da babban runduna da kuma kekunan yaƙi ɗari uku, ya kuma zo har Maresha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Sai Zera mutumin Habasha ya zo da soja zambar dubu (1,000,000) da karusa ɗari uku har Maresha, don ya yi yaƙi da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |