2 Tarihi 12:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 ya ci biranen katanga na Yahuda har zuwa Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ya ci birane masu kagara na Yahuza, har ya dangana da Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai sarkin Assuriya ya aika da babban shugaban sojojinsa, da shugaban dattawansa, da wakilinsa daga birnin Lakish tare da ƙungiyar sojoji masu yawa zuwa Urushalima domin su yaƙi Sarki Hezekiya. Da suka haura sai suka tsaya a wurin lambatun da yake kawo ruwa daga Tafkin Tudu, kusa da hanyar Filin Mai Wanki.