2 Tarihi 12:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Rehobowam ya huta da kakanninsa aka kuma binne shi a Birnin Dawuda. Abiya ɗansa kuma ya gāje shi a matsayin sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Rehobowam fa ya rasu, aka binne shi a birnin Dawuda. Abaija ɗansa ya gāji gadon sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |