2 Tarihi 12:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Duk sa’ad da sarki ya tafi haikalin Ubangiji, masu tsaron sukan tafi tare da shi, suna riƙe da garkuwoyi, daga baya kuma su mai da su a ɗakin tsaro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 A duk lokacin da sarki ya shiga Haikalin Ubangiji, sai matsara su kawo su, daga baya kuma su maishe su a ɗakin matsaran. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |