2 Tarihi 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Amma wannan maganar Ubangiji ta zo ga Shemahiya mutumin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sai Ubangiji ya yi magana da Shemaiya, mutumin Allah, ya ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Bisa ga farillar mahaifinsa Dawuda, ya naɗa ɓangarori na firistoci don ayyukansu da Lawiyawa don su jagoranci yabo su kuma taimaki firistoci bisa ga bukace-bukacen kowace rana. Ya kuma naɗa matsara ƙofofi ɓangarori, ɓangarori don ƙofofi dabam-dabam domin abin da Dawuda mutumin Allah ya umarta ke nan.