2 Tarihi 1:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Sarki ya sa azurfa da zinariya suka zama barkatai a Urushalima kamar duwatsu, al’ul kuma kamar itatuwan fir a gindin tsaunuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Sarki ya yawaita azurfa da zinariya har suka zama kamar duwatsu a Urushalima. Haka kuma ya yi da itatuwan al'ul, suka yawaita kamar itatuwan ɓaure a fadama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |