2 Sarakuna 9:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Yoram ya juya, ya gudu, yana ce wa Ahaziya, “Cin amana, Ahaziya!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Yehoram kuwa ya juyar da karusarsa baya, ya gudu, yana ce wa Ahaziya, “Maƙarƙashiya ce, ya Ahaziya!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ta duba, a can kuwa ga sarki, tsaye kusa da ginshiƙinsa a mashigi. Manyan sojoji da masu bushe-bushe suna kusa da sarki, dukan mutanen ƙasar kuwa suna farin ciki suna busa ƙahoni, mawaƙa kuma da kayan kiɗi suna bi da yabo. Sai Ataliya ta yage rigunanta ta yi ihu tana cewa, “Cin amanar ƙasa! Cin amanar ƙasa!”