2 Sarakuna 9:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Da ka isa can, ka nemi Yehu ɗan Yehoshafat, ɗan Nimshi. Ka je wurinsa, ka ja shi gefe daga abokansa, ka shiga da shi ɗaki na ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sa'ad da ka isa can, sai ka nemi Yehu, ɗan Yehoshafat, wato jikan Nimshi, ka shiga, ka sa ya tashi daga wurin abokansa, ka kai shi cikin ɗaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |