2 Sarakuna 8:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 sai ya ce wa Hazayel, “Ɗauki wannan tare da kai ka tafi ka taryi mutumin Allah. Ka nemi nufin Ubangiji ta wurinsa; ka tambaye shi, ‘Zan warke daga ciwon nan?’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 sai sarki ya ce wa Hazayel, ɗaya daga cikin fādawansa, “Ka ɗauki kyauta, ka tafi wurin annabin Allah ka sa ya roƙar mini Ubangiji ko zan warke daga wannan cuta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |