2 Sarakuna 8:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Ahaziya yana da shekara ashirin da biyu sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara ɗaya. Sunan mahaifiyarsa Ataliya, jikanyar Omri, sarkin Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Ya ci sarauta yana da shekara ashirin da biyu da haihuwa, ya kuwa yi mulki shekara guda a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Ataliya jikanyar Omri, Sarkin Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |