2 Sarakuna 8:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Sai macen ta yi kamar yadda mutumin Allah ya faɗa. Ita da iyalinta suka tafi ƙasar Filistiyawa suka zauna shekara bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sai matar ta tashi, ta yi kamar yadda annabi Elisha ya faɗa mata. Ta tafi, ita da iyalinta suka zauna a ƙasar Filistiyawa har shekara bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |