2 Sarakuna 8:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 A shekara ta biyar ta mulkin Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra’ila, sa’ad da Yehoshafat yake sarautar Yahuda, Yoram ɗan Yehoshafat, ya fara mulkinsa a matsayin sarkin Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 A shekara ta biyar ta sarautar Yehoram ɗan Ahab Sarkin Isra'ila, Yoram ɗan Yehoshafat Sarkin Yahuza, ya ci sarauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |