2 Sarakuna 6:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Saboda haka sarkin Isra’ila ya lura da inda mutumin Allah ya ambata. Sau da sau Elisha yakan yi wa sarki kashedi, don haka ya riƙa taka yi tsantsan a wuraren nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sarkin Isra'ila kuwa ya aika zuwa wurin da Elisha ya faɗa masa. Da haka ya riƙa faɗakar da shi, har ya ceci kansa ba sau ɗaya, ba sau biyu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |