2 Sarakuna 4:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Elisha ya kira Gehazi ya ce, “Kirawo mutuniyar Shunam.” Ya kuwa kira ta. Sa’ad da ta zo, sai Elisha ya ce mata, “Ɗauki ɗanki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Sai ya kira Gehazi ya ce, “Kirawo Bashunemiyar.” Sai ya kirawo ta. Da ta zo wurinsa, ya ce, “Ki ɗauki ɗanki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |