2 Sarakuna 4:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Elisha ya tashi, ya yi ta kai komo a cikin ɗakin. Sa’an nan ya sāke koma kan gadon yă miƙe a kan yaron, sai yaron ya yi atishawa sau bakwai, ya kuma buɗe idanunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Elisha ya tashi, ya yi ta kai da komowa a cikin gidan, sa'an nan ya sāke hawan ɗakin, ya miƙe a kan yaron, sai yaron ya yi atishawa har sau bakwai, yaron kuma ya buɗe idanu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |