2 Sarakuna 4:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Bari mu yi ɗan ɗaki a rufin gida mu kuma sa masa gado da tebur da kujera da kuma fitila. Saboda a duk lokacin da ya zo wurinmu, sai yă sauka a can.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Bari mu gina masa ɗan ɗaki a kan bene, mu sa masa gado, da tebur, da kujera, da fitila, don duk sa'ad da ya zo ya sauka a wurin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |