2 Sarakuna 3:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Yoram ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, amma ba kamar yadda mahaifinsa da mahaifiyarsa suka yi ba. Ya kawar da dutsen tsarkin Ba’al wanda mahaifinsa ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ya aikata mugun abu a gaban Ubangiji, amma bai kai na tsohonsa da tsohuwarsa ba, gama ya kawar da ginshiƙin gunkin nan Ba'al wanda tsohonsa ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |