2 Sarakuna 24:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Yehohiyacin yana da shekara goma sha takwas da ya zama sarki, ya kuma yi mulki wata uku a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Nehushta ’yar Elnatan, mutuniyar Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Yekoniya yana da shekara goma sha takwas sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki wata uku a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Nehushta 'yar Elnatan, mutumin Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |