2 Sarakuna 23:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Yehoyahaz yana da shekara ashirin da uku sa’ad da ya zama sarki. Ya yi mulki na wata uku a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Hamutal ’yar Irmiya; mutuniyar Libna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Yehowahaz yana da shekara ashirin da uku sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki wata uku a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Hamutal 'yar Irmiya na Libna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |