2 Sarakuna 22:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Sa’an nan Shafan ya koma wurin sarki ya ce masa, “Hafsoshinka sun kwashe kuɗin da suke a haikalin Ubangiji, suka ba wa masu aiki da masu lura da haikalin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Sai Shafan magatakarda ya tafi ya faɗa wa sarki cewa, “Baranka ya kwashe kuɗin da ya tarar a Haikali, na kuwa ba masu lura da ma'aikatan Haikalin Ubangiji.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |