2 Sarakuna 22:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Hilkiya babban firist ya ce wa Shafan magatakarda, “Na sami Littafin Doka a haikalin Ubangiji.” Sai ya ba wa Shafan, shi kuma ya karanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Hilkiya babban firist kuwa ya ce wa Shafan magatakarda, “Na iske littafin dokoki a cikin Haikalin Ubangiji.” Hilkiya kuwa ya ba Shafan littafin, shi kuwa ya karanta shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |