2 Sarakuna 21:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Cikin filaye biyu na haikalin Ubangiji kuwa, ya gina bagadai na dukan rundunan taurari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Ya gina wa taurarin sama bagadai a farfajiya biyu ta Haikalin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai Yosiya ya umarci Hilkiya babban firist, tare da firistocin da suke taimakonsa, da masu tsaron ƙofa su kawar da dukan abubuwan da aka yi domin Ba’al, da domin Ashera, da kuma domin dukan rundunar taurari, daga haikalin Ubangiji. Ya ƙone su a bayan Urushalima a filayen Kwarin Kidron, ya kwashe tokan zuwa Betel.