2 Sarakuna 21:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Saboda haka ga abin da Ubangiji, Allah na Isra’ila ya ce, zan jawo wa Urushalima da kuma Yahuda masifar da duk kunnen da ya ji, sai ya kusa suma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 saboda haka ni Ubangiji Allah na Isra'ila, zan aukar wa Urushalima da mutanen Yahuza da masifa irin wadda duk wanda ya ji labarinta, sai ya kusa suma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |